Bikin Aure
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Is Ahmerdy
Hajiya diyar taki ta girma amarya yau fa ranar ku ce.
Sai san barka haka
Amarya yau fa ranar ku ce.
Hajiya diyar taki ta girma amarya yau fa ranar ku ce.
Bikin Aure mukazo, murna mukazo fa mu yo, wanga rana mun dade muna jiran ta.
Amaryar mu tafi ta kowa kyakkyawa duba, Ai koda kudinka sai da rabon ka.
Amaryar mu fes fes fes, Angon ta fes fes fes, in ka duba Soyayya tayi rana.
Taro yayi taro, taro da masoya yan uwan mu yan uwan mu
Yan uwan mu yan uwan mu.
Biki yayi biki a yau da dangi muka yo, ga yan uwa duk sunzo ga yan uwan mu yan uwan mu, yan uwan mu yan uwan mu.
see lyrics >>Similar Songs
More from Ahmerdy
Listen to Ahmerdy Bikin Aure MP3 song. Bikin Aure song from album Bikin Aure is released in 2023. The duration of song is 00:03:06. The song is sung by Ahmerdy.
Related Tags: Bikin Aure, Bikin Aure song, Bikin Aure MP3 song, Bikin Aure MP3, download Bikin Aure song, Bikin Aure song, Bikin Aure Bikin Aure song, Bikin Aure song by Ahmerdy, Bikin Aure song download, download Bikin Aure MP3 song