So Da Hali ft. Shamsiyya Sadi
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
So Da Hali ft. Shamsiyya Sadi - Salim Smart
...
kar abinda kake so baka fiye ganin aibu ba so yayi mun ba zata ya sa ina fargaba wasu sunce hali sai ya zo daya ake zama nikuma nayi musalta hakan inata tantama so kan chanja hali ko ko ayi runguma tunda shi kadai ne ke sarfa zuciya.....
eh da so kama ne koko dan adam ne bazana bari ya shige mini zuciya ba , da ga kanka na gane so hadari ne kuma wajibi ne bamu tsallake ba, halinka ba zai sa ni in guje ka ba, adua na san ba abinda bata barshi ba , rai da zuciya ta basu san wanin ka ba aaa ta ya ido zai rintsa bata ganka ba , na rinsina maka ba dan ni ba, duk wanda yayi sama ka gyara hali, zan kyautata ma in dada komai inyi maka ba gajiya aaaaaaa
a kan sonka duba yanda na bar hanya ci na bani gane komai a dare kuma rana ba zana bari ba ko da zan rasa raina a cutar da kai hakan shine kuddiri na taimakaaa min na sa mu sukuni zuciya ta ko ta daina rauni tunda fa ya min koko tauye inji dadin zaman duniya ko ba dan ni ba akwai yan uwa ko babu su ka san akwai mutuwa ga kwana ki suna sake zagowa ga shekaru suna kara hau hawa eh ko wani dan adam akwai kaddarar shi ko wani so akwai silar faruwar shi duk wata zuciya tana dauke da tabon shi ni ma ttawa babu irin shi ko ki so ko kar ki so ni naki ne a zuciyarki babu kowa kamar ni tunda so har ya shigo tsaka ni ki bar ttunanin zani chanza hali ko mutuwa bata raba mu gani sa babu ke ya zanyi rayuwa .......
Similar Songs
More from Salim Smart
Listen to Salim Smart So Da Hali ft. Shamsiyya Sadi MP3 song. So Da Hali ft. Shamsiyya Sadi song from album So Da Hali is released in 2022. The duration of song is 00:04:12. The song is sung by Salim Smart.
Related Tags: So Da Hali ft. Shamsiyya Sadi, So Da Hali ft. Shamsiyya Sadi song, So Da Hali ft. Shamsiyya Sadi MP3 song, So Da Hali ft. Shamsiyya Sadi MP3, download So Da Hali ft. Shamsiyya Sadi song, So Da Hali ft. Shamsiyya Sadi song, So Da Hali So Da Hali ft. Shamsiyya Sadi song, So Da Hali ft. Shamsiyya Sadi song by Salim Smart, So Da Hali ft. Shamsiyya Sadi song download, download So Da Hali ft. Shamsiyya Sadi MP3 song
Comments (10)
New Comments(10)
Arssba1
Umar Auwald2p7u
aha ssalim good work
Good9xuii
Zenith bank needs ZENITH Bank company and individual account needed .. if you have this bank DM me I we tell you what to provide for it... The transaction take one hour to drop... Please the account, million need to pass it this very month before bringing it, just to avoid pending WhatsApp me with this number. +2349136259146Zenith bank needs ZENITH Bank company and individual account needed .. if you have this bank DM me I we tell you what to provide for it... The transaction take o
unique Billy
[0x1f614][0x1f614][0x1f616][0x1f625][0x1f640]
142890092
slm sunana abdoullaye ina Nijer ,wly wakarnan tana burgeni sose
Robert 5wjj6
If you have zenith Bank account that can take up to 50,000,000 naira you drop for Online cheque deposit .. I have a direct zenith log tools now Please and please the account needed is account that has a good transaction history account that have run transaction of millions for the past month I'm ready for job 2/4/7 Don't give me small children zenith Bank account.. don't give me new account within 5 hours time the job is done +2347036681271
hawaouqtrlb
nagode
hawaouqtrlb
nagode
Madinatu Abubakartlweu
Masha Allah [0x1f614]
shateeman zaxxau
is a touched heart song
Masha Allah oga salim kana kokari fa.