Dama Lyrics
- Genre:Amapiano
- Year of Release:2023
Lyrics
Dama - S.james
...
Kajii na ka
Umhh umhhh uhmmm
Shinne s.james soo shinne
Shinne s.james soo shinne
Shine s james s james s james
Soo s james tuntuni ni aini na
ankara mai hakuri yan mata adee na
yaudara gayu adage ai Sana,a
mene ne zaisa ai fada mata ai sune
gidan fada allah shi ke bada daukaka
zaka da meni meye na maka in allah yaso
zaka ci kakara (baba zaka ci kakara )
kuma indama tazo hankali ka tara (
Hankali katara )karda ga baya kazoo
da nadama (karda ga baya kazoo da
nadama)nace ma tun kan ta faru
ka kama malam tashi ka kama ai
zara bata barin dadi nemi kuddi ka nemi
ilimi gini na gaskiya ai shine gini narbi .......
komai nisan dare gari zai waye (dole gari
zai waye ) diba nima nazama wane (diba
Ka gani nazama wane)wasu da sunce
muna haukane ehh ehh ehh yanzu in
Sun ganmu suna zuwa maulane allah
Kasa mudace ner you dey sessesey
You also dey bebbebey but even if never
the stop top toy no body go dily write........
kowa yai da kyau ai shi zaya moore
(Kowa yai da kyau ai shi zaya moore)
inhar kai ba dai dai ba ka kone (inhar kai
ba dai dai ka kone)nace ma baba ai
Komai rabo ne (nace ma baba ai komai
rabo ne)ko ina naka yake zaku jooney (
ko ina naka yake zaku jooney)in allah ya
so zaka ci kakara (baba zaka ci
kakara)kuma in dama tazo hankali ka tara
(hankali ka tara)kar da gaba ya kazo da
Na dama (kar da gaba ya kazoo da nadam
a)