Maryama Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2013
Lyrics
Maryama - Mahmoud Nagudu
...
So da lumana
azanci ga nutsuwa!
Kai na zaba,
ba zan can a ba...
Na amince... Nima na amince da Kai...
Maryama Sarauniyar mata adonki na Birgeni, tamkar yake ban hango ba tauraruwar taurari...
Ni Maryama adon gurin duba, adona na birgeshi... Kurantawa yai guna tauraruwar taurari...
Maryama Sarauniyar mata adonta na birgeshi.. To shi gareta baya birgewa tauraruwar taurari...
Madubinki zanyo dubawa Don gane kyaun fuskata.... Gonanki zanyi dashe Don daukakar shukata...
Abokin zama ni na sama, Wanda bai son FUSHI fuskata... Samun ni nataho... Domin nazam abun nuni ga samari...