![Gidan Sarauta ft. Salim Smart](https://source.boomplaymusic.com/group10/M00/10/05/27dba5853944460d806c1f4befc81ea4_464_464.jpg)
Gidan Sarauta ft. Salim Smart Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Gidan Sarauta ft. Salim Smart - Maishadda Global Resources
...
duniyaaaa......
batai mini Dadi kukan zuciya yaki y tsaya
duniyaaaa.........
batai mini dadi kukan zuciya yaki y tsaya
gidan sarauta ... ahhhhhh
gidan sarauta....ahhhhh
gidan sarauta....ahhhhhh
gidan sarautaaaaaaa..........
...............................
gidan sarautarki xuciyatane fadarki
ba misalinki har yau na kasa chanxaki
rai jiki baki sunyi kadan su aunaki
matsayin danabaki kwakwalwata ta kasa mantaki
tanbaya nakewa kaina da girmana inane so .xaikaini ya yadani
gidan sarauta.......... gidan sarauta.....
gidan sarauta.....
gidan sarautaaaaaaaaa....
ohhh ohhhh ohhhhh
hmmmmm .........
yanda nakaji raina kamar yafice daga ruhina
naji sanadin kauna so tabbas zai iya kadani
hankalina y karkata xuciyata ta jikkata baki ya kasa ambata yanda so yakamani
gidan sarauta...gidan sarauta....
gidan sarauta....gidan sarauta.....
gidan sarauta..... gidan sarauta...
gidan sarauta......
ahhhhhh......
gidan sarauta...... gidan sarauta......
gidan sarauta... gidan sarauta.....
gidan sarauta... gidan sarauta.....
gidan sarauta....
ayyyyy....
nakasa boye soyayyah
hankali y bar hanya
kwallar idona ta kwaranya
akankine
ehhhhh.....
yazanyine injure
in tankwarashi in Korea
mutuntaka ta in kare
ko aibune
ehhh....
tun ran gini tun ran xane
namace sanadin sone
zana kyale halak Dan kunyaaaa
gidan sarautaaaaaaaaa..........
ohhhh.... ohhhhh...ohhhhh...
gidan sarauta..... gidan sarauta....
gidan sarauta.....gidan sarauta.....
ohhhhhhhh.......ohhhhhhh......ohhhhhh..
gidan sarauta.....gidan sarauta....
gidan sarauta.....gidan Sarauta......
gidan sarauta......gidan sarauta......
gidan sarauta...
ahhhhhh hhhhhhhh.....
...................
..................
writer...... aishabellosani2020@gmail.com