Loading...

Download
  • Genre:Others
  • Year of Release:2024

Lyrics

Soyayya Rayuwa ft. Abdul D One & Nazifi Asnanic - Maishadda Global Resources

...

GIDAN SARAUTA LYRICS BY ABDUL AK

nadauki so lalura ne

kuma gareni ciwonehh

sannan yinsa wajibi nehh

saedae anyi mini jan kunne

soyayyah rawacehh

ni tawa damuwacehh

cikin gidan sarawtahh

amman tabon da bazae gogebahh

soyayyah rawuhhh

tazo da damuwahhh

naso ace ka pahimtahh

ni tawa nake parawtahh

soyayyah rayuwahh

amma da damuwahh

cikin gidan sarautahh

na awro wanda rae bae kwanta bahh

abinda nae zato bintuu

bazata SO nii in cutuu

ni dae ina ta jin bintuu

kamar bazatamin haka bahh

yanxu koh rayuwar bintuu

ta canza wayyo ni bintuu

naso ace kin saetuu

kinbini dan nine a gaba

ashe bani kike SO bahh

bama tani kikeyi bahh

yaya na shine zabinki

nidae bazana jurebahh

ohhhhhhhhhh

ohhhhhhhhhhh ohhhh

ohhhhhhhh ohhhhhhh

komae ya paru nine silahhh

nine na qirqiro matsalah

nasaka kake ta shan wahalahh

nikuma sontah yaimin illahhh

nayi abinda baedace bahh

koda kadan koh ban kyawta bahh

na SO zuciyatahh don gyara rayuwatahh

yanda kake kirah nahh

kabar ganin mtuncinahh

ni kuma kan muradinahh

Sam Sam bazana canjabahh

ni na pada da harshenahh

amma baka a ruhinahh

yanzun na kasa boyewahhh

shima yaya ya kasa dannewahh

inata ji cikin raenahh

abin yana ta damunahhh

Don Allah appuwa kaemin

na cutar dakae sosae

************

************

cikin gidan sarawtahh

dakae nakehh

dashi bamu dacebahhh

by asmyy00

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status